P20 *Page ɗin sukutum guda naki ne masoyiyya Zainab kumurya, idan kin ga dama ki yayyaga shi ki zubar ko ki kashe Ruma, tun da naki ne😂. ...Read More
P 15 Gaba ɗaya aka juyo ana kallon ruma, mutanen wurin suka hau dariya. Shi kansa Jamil da yake ango, da sauri ya ƙara rufe fuksarsa da raw...Read More
14 Buɗe baki Abdallah ya yi ya na kallon ruma, bil haƙƙi take maganar har cikin zuciyarta. "Ke fa hankali bai wadaci ƙaramar ƙwaƙwalwa...Read More
P8 Da rige-rige Usman da Abdallah suka shigo É—akin, suna tambayar meyafaru da ruma take wannan uban ihun. Kallonta Usman ya yi, ya kalli ma...Read More
P6 Iya ƙarfinta take ihu, tana kiciniyar sai ya sauketa, amma yayi burus da ita, sai da ya je soron gida, sannan ya sauketa ya ja hannunta ...Read More
P5 Sak suka yi gaba ɗayansu, lomar da Yaya umar ya haɗiya ya ji taƙi wucewa tana kai komo a wuyansa kamar zata dawo. Amma ya basar kamar b...Read More