A Yankin Igbo 6

 




⚖️𝘼 𝙔𝘼𝙉𝙆𝙄𝙉 𝙄𝘽𝙊⚖️


𝙁𝙍𝙊𝙈 𝙏𝙃𝙀 𝙒𝙍𝙄𝙏𝙀𝙍 𝙊𝙁 𝙐𝙉𝘾𝙇𝙀 𝙅𝙐𝙎𝙏𝙄𝘾𝙀

𝙐𝙈𝙈𝙐 𝙎𝙃𝘼𝙍𝙀𝙀𝙁. 


𝘿𝙀𝘿𝙄𝘾𝘼𝙏𝙀𝘿 𝙏𝙊 𝙐𝙈𝙈𝙐 𝙎𝘼𝙔𝙔𝙄𝘿. 

 

𝙏𝙃𝙀 𝙁𝙐𝙉𝙉𝙔 𝙋𝘼𝙍𝙏 𝙊𝙁 𝙏𝙃𝙀 𝙎𝙏𝙊𝙍𝙔, 𝙒𝙄𝙇𝙇 𝘽𝙀 𝙄𝙉 𝙈𝙔 𝘼𝘾𝘾𝙀𝙉𝙏, 𝘼𝙉𝘿 𝘿𝙄𝘼𝙇𝙀𝘾𝙏 (𝙕𝘼𝙆𝙀𝙎𝘼) 


𝙒𝘼𝙉𝙉𝘼𝙉 𝙇𝘼𝘽𝘼𝙍𝙄𝙉 𝙆𝘼𝙂𝘼𝙂𝙂𝙀𝙉𝙀. 


𝙄𝘿𝘼𝙉 𝙆𝙄𝙉𝘼𝘿𝘼 𝙃𝘼𝙇𝙄 𝙆𝙄𝘽𝙄𝙔𝘼𝙉𝙄 *200* 𝙏𝘼 𝙒𝘼𝙉𝙉𝘼𝙉 𝘼𝘾𝘾𝙊𝙐𝙉𝙏 𝙉𝙐𝙈𝘽𝙀𝙍 *3195366407* 𝙃𝘼𝙁𝙎𝘼𝙏 𝘼𝘽𝙐𝘽𝘼𝙆𝘼𝙍 𝙎𝘼𝘿𝙄𝙌 𝙁𝙄𝙍𝙎𝙏 𝘽𝘼𝙉𝙆. 


𝙆𝙊 𝙆𝙄𝙏𝙐𝙍𝘼 𝙆𝘼𝙏𝙄𝙉 𝙒𝘼𝙔𝘼 𝙉𝘼 *200* 𝙕𝙐𝙒𝘼 𝙂𝘼 𝙒𝘼𝙉𝙉𝘼𝙉 𝙉𝙐𝙈𝘽𝙀𝙍 𝙒𝘼𝙔𝘼𝙍.*08036833612*


𝙄𝘿𝘼𝙉 𝙆𝙐𝙈𝘼 𝙂𝘼𝙉𝘿𝘼 𝙄𝙍𝙄𝙉𝙏𝘼 𝘿𝘼𝙉 𝘼𝘿𝘼𝙈 𝙏𝘼𝙎𝘼 𝙆𝙄𝙉𝙂𝘼𝙂𝘼𝙍𝘼 𝙆𝙄𝘽𝙄𝙔𝘼𝙉𝙄 𝙃𝘼𝙅𝙄𝙔𝘼 𝘼𝙇𝙇𝘼𝙃 𝙔𝗔𝗦𝗛𝗜𝗥𝗬𝗘𝗞𝗜 👏



        𝗩𝗜 -𝟲





𝐑'igima dai s'osai Mrs Janifa  ta t'ayar a g'idan, har l'okacin da Mr juth y'adawo d'aga t'afiyar d'ayayi z'uwa China.


T'ukunnah tabarsu s'ukafa z'aman k'aratun h'aka dai har l'okacin da princess tagama M'akaranta. alokacin shima k'uma A'hmad ya k'amala k'aratunsa na d'igrin na b'iyu m'asters d'insa d'ayayi kan  international relation.


I'nda ya  z'abiyin m'asters d'insa akan course din ne s'aboda t'afiya t'afiyan fita k'asuwanci kasashen w'aje da Mr juth y'afara d'aurashi akan h'akan.


S'hikuma y'anada son k'omai z'aiyi y'azamana Cewar y'anada ilmin abun, k'afin w'ani abun y'asha g'abansa k'uma ya gagara S'anin makamarsa.


z'uwa l'okacin k'uma, p'rincess t'afara k'aratu G'adan g'adan a school of n'ursing, a son Ran mahaifinta, y'aso k'warai t'ayi k'aratun l'ikitanci, amma d'ayake y'asan y'anayin k'wakwalwar tata, H'akan y'asa yazabi, da ta tsaya, akaratun nursing din,  wanda s'hima t'afara har takai m'atakin s'hekara ta b'iyu, Amma karatun y'agagara.


 H'akan tasa cike da da'muwa Mr juth suna t'are da polite M'allam, a ziyarar w'ata U'kku Ukku da y'ake kaimasa,


Y'ake yiwa polite M'allam din,  karafin k'aratun na princess, a inda M'allam y'a k'wanatar M'asa da h'ankalinsa, t'are da C'ewar y'ayi N'azari y'atunano da C'ewar y'ayi bincike S'osai k'oda da akwai w'ata b'aiwar d'ayake t'unanin t'anada ita.


 D'omin ba W'anda U'bangiji ya h'allitta h'aka Nan b'atareda y'ayi m'asa t'asa w'ata b'oyayyiyar b'awar ba. S'ai m'uduba mugani mudorata akan l'ayin k'aratunta din dai,  da b'aiwarta.


 S'hiru na D'an W'ani l'okaci, t'ukunna Mr juth R'ansa Yana dada girmama, girman kaifin Basira irinta P'olite M'allam, S'annan y'anisa y'afadima, M'allam din c'ewar eh Toh! 


A'bunda k'awai ai iyya F'ada S'hine k'afin m'utuwar m'ahaifiyar sa, y'asha j'in y'anda t'ake y'abon princess din, akan y'anda ta k'ware k'warai akan i'lmin sanin m'agagungunan g'argajiya, W'anda Inna k'yautata Z'aton t'asamu h'asken I'lmin me Agun m'ahaifiyar tawa.


  C'ikin l'umana M'allam y'ace m'adallah to mai zai hana, A'madadin  nursing din, amayar da ita zuwa bangaren pharmacist, w'ata k'ila asamu c'higaba achan k'uma k'warai z'atabama al'ummah g'udunmuwa, t'amkar y'anda kakeso din.


A'lokacinne k'uma M'allam y'abukaci da Mr juth, ya t'uromasa A'hmad D'omin idan so s'amune y'ana son  Ahmad y'adawo g'ida h'aka nan, K'uma Zaiso z'uwa y'anxu yayi aure.


 k'aga  usmanu yanxu haka shekarasa Shadaya da Aure, idan da d'arabo k'usan d'ayanxu s'unada Y'ara ukku ko h'udu 

cikin nuna damuwa, Mr juth y'abukaci M'allam da y"ataimaka M'asa y'ajanye k'udirin d'awowar A'hmad din A'mma idan dai aure ne by God g'race, d'aya k'oma g'ida zai m'asa m'aganar h'aka kuma zai t'uromasa Shidin.

 

k'usan k'wannan Mr juth t'akwas a z'amfara, a'lokacin h'arda K'arin d'adewarsa, dalilin wani t'allafi, da w'ata kungiya zatabama M'allam din d'aga k'asar Cyprus, wanda shi Mr juth din s'hine y'ayi rubutun Tareda request din. y'akuma tura masa da h'otunan g'idan M'allam d'in. tare da yin cikakken b'ayani Akan ire-iren  g'udunmuwar da polite M'allam d'in y'akebama Al'ummah, yan gudun hijira.


D'a Kuma ire iren plans din M'allam din y'akedashi D'omin k'yautata, R'ayuwarsu, da inganta lafiya da I'lminsu, akan h'akan.

 

T'o d'ama ire iren w'adan nan t'aikamakon s'unada y'awa, wadan dashi Mr juty din yaketayiwa polite M'allam din hakan. W'anda k'uma h'akan ya t'aimaka g'aya wurin cigaba da k'yautatuwar rayuwar yan g'udun h'ijirar.


T'unda y'anxu h'akan y'asa M'allam din ba yara k'awaiba ah ah har m'anya m'azansu da matan su, kan samu t'aimaka daga polite M'allam din. tahanyar s'amun w'urin z'ama mai k'ayua  da s'utura da k'uma a'binci.


D'adin d'adawama ga s'amun I'lmin I'slamiya da ake k'arantar da m'atan su da safe goma z'uwa s'hadaya na safe.


A'yayinda m'azansu k'uma ke z'ama takwas zuwa goma na dare, sai dai su M'anya din  m'azauninsu b'atareda g'idan M'allam din s'uke ba.


W'ani k'atafaran fili y'asamu anan C'ikin z'amfarar, inda y'agina M'asu s'ansanin da s'uke z'aune.  jama'ane d'ukka d'aga k'owane y'ankin d'asuke f'ama da m'atsalar t'saro   ketattare A cikin S'ansanin.


y'anada r'egister d'ayakan d'auki t'arihin da g'aba d'aya d'ukkan b'ayanai d'aya d'anganci k'owane Mutum.


k'amadaga jaha, gari k'auye d'akafito lakanin z'urarku k'unawane, matan ka nawa ne, da dai s'auran m'akamancin h'aka.


G'abadaya yan g'udun h'ijirar aduk l'okacinda W'ani y'akawomasa su,

s'ai k'uma d'ukkan G'aba d'aya  gobnatin  (zakesa) sokoto, kebbi, zamfara s'un s'an d'azaman w'annan s'ansanin. na M'allam.


k'uma d'ukkan su sun g'amsu da irin k'ulawar da ttaimakon d'ayake b'ama al ummarsu, Suma k'uma s'ukan f'itar da w'ani abu d'aga C'ikin k'asafin k'udinsu sunabama M'allam din. akan haka.

 

y'ankan kuma yi rigiter da Asibitoci da s'unan k'owani mahalukin dake k'arshinsa anbude masu da k'atin NHIS a i'nda k'owace govnatin k'ebiyama m'utanenta.


S'hiyasa W'ani l'okacin M'allam k'anzama b'usy s'aboda w'adan nan y'an s'hige da f'iccen d'ayake 


l'okacin da A'hmad y'adawo Mr juth yayi m'urna s'osai k'amar me, D'omin tafiya kam tayi armashi a'nsamu b'udi s'osai kuma anyi n'asarar s'aka h'annun jarin a campanonin, w'anda dashi da k'ansa Mr juth yayi tsananin makamakin hakan.


 A'loakcin yakeyimasa m'aganar aure t'amkar y'anda M'allam y'abukata 

shiru yayi bai amsaba. har n'adan wani l'okaci t'ukunnah y'ayi Magana yace eh to! yana kautata zaton sai  dai zai dai je g'ida yabama M'allam din y'azaba m'asa w'ata d'aga C'ikin y'aran aminnansa.


A'bun m'amaki adaren r'anar k'uma saiga shi y'aga sakon text message, a'wayarsa d'aga princess  t'ana r'equesting s'oyayyarsa.


 I'dan  ya A'minta da ita d'uk da Tana f'atar kar y'ayi rejecting dinta. D'omin b'ata san yanda z'atayi da r'ayuwartaba da s'oyayyarsa s'abodashi n'ema y'asa itakam  bata kula 𝐤𝐨𝐰𝐚.



𝙕𝙖𝙠𝙪𝙧𝙞𝙠𝙖 𝙨𝙖𝙢𝙪𝙣 𝙏𝙝𝙧𝙚𝙚 𝙥𝙖𝙜𝙚𝙨 𝙛𝙖𝙧 𝙬𝙚𝙚𝙠👌

No comments