A Yankin Igbo 3
⚖️𝘼 𝙔𝘼𝙉𝙆𝙄𝙉 𝙄𝘽𝙊⚖️
𝙁𝙍𝙊𝙈 𝙏𝙃𝙀 𝙒𝙍𝙄𝙏𝙀𝙍 𝙊𝙁 𝙐𝙉𝘾𝙇𝙀 𝙅𝙐𝙎𝙏𝙄𝘾𝙀
𝙐𝙈𝙈𝙐 𝙎𝙃𝘼𝙍𝙀𝙀𝙁.
𝘿𝙀𝘿𝙄𝘾𝘼𝙏𝙀𝘿 𝙏𝙊 𝙐𝙈𝙈𝙐 𝙎𝘼𝙔𝙔𝙄𝘿.
𝙏𝙃𝙀 𝙁𝙐𝙉𝙉𝙔 𝙋𝘼𝙍𝙏 𝙊𝙁 𝙏𝙃𝙀 𝙎𝙏𝙊𝙍𝙔, 𝙒𝙄𝙇𝙇 𝘽𝙀 𝙄𝙉 𝙈𝙔 𝘼𝘾𝘾𝙀𝙉𝙏, 𝘼𝙉𝘿 𝘿𝙄𝘼𝙇𝙀𝘾𝙏 (𝙕𝘼𝙆𝙀𝙎𝘼)
𝙒𝘼𝙉𝙉𝘼𝙉 𝙇𝘼𝘽𝘼𝙍𝙄𝙉 𝙆𝘼𝙂𝘼𝙂𝙂𝙀𝙉𝙀.
𝙄𝘿𝘼𝙉 𝙆𝙄𝙉𝘼𝘿𝘼 𝙃𝘼𝙇𝙄 𝙆𝙄𝘽𝙄𝙔𝘼𝙉𝙄 *200* 𝙏𝘼 𝙒𝘼𝙉𝙉𝘼𝙉 𝘼𝘾𝘾𝙊𝙐𝙉𝙏 𝙉𝙐𝙈𝘽𝙀𝙍 *3195366407* 𝙃𝘼𝙁𝙎𝘼𝙏 𝘼𝘽𝙐𝘽𝘼𝙆𝘼𝙍 𝙎𝘼𝘿𝙄𝙌 𝙁𝙄𝙍𝙎𝙏 𝘽𝘼𝙉𝙆.
𝙆𝙊 𝙆𝙄𝙏𝙐𝙍𝘼 𝙆𝘼𝙏𝙄𝙉 𝙒𝘼𝙔𝘼 𝙉𝘼 *200* 𝙕𝙐𝙒𝘼 𝙂𝘼 𝙒𝘼𝙉𝙉𝘼𝙉 𝙉𝙐𝙈𝘽𝙀𝙍 𝙒𝘼𝙔𝘼𝙍.*08036833612*
𝙄𝘿𝘼𝙉 𝙆𝙐𝙈𝘼 𝙂𝘼𝙉𝘿𝘼 𝙄𝙍𝙄𝙉𝙏𝘼 𝘿𝘼𝙉 𝘼𝘿𝘼𝙈 𝙏𝘼𝙎𝘼 𝙆𝙄𝙉𝙂𝘼𝙂𝘼𝙍𝘼 𝙆𝙄𝘽𝙄𝙔𝘼𝙉𝙄 𝙃𝘼𝙅𝙄𝙔𝘼 𝘼𝙇𝙇𝘼𝙃 𝙔𝘼𝙎𝙃𝙄𝙍𝙔𝙀𝙆𝙄 👏
*iii-3*
C'ikin murmushi m'allam yace eh!.. to ba'a rasaba Kam, idan anyi la'akari da yawan k'ide kiden d'a kake s'akawa bama s'hine yafi b'ada damuwa ba, irin kure sautin M'urya da k'ake yi.
D'an jim d'uk sukayi tareda kure juna da ido Nadan w'ani d'ogon l'okaci, sai y'anxu Mr juth y'afahimci d'alilin M'allam dinna zuwa g'idansa. Amma Kuma, A'maimakon y'ayi masa maganar k'aitsaye k'okuma yanuna b'accin ransa d'omin yasan t'abbas tunda h'ar yatako d'akansa y'azo, to bashakka da akwai d'amuwa da t'akura da y'akeyimasu.
Y'au kusan shekararsa daya da wata h'udu da z'uwansa nan garin Z'amfarar Amma kusan k'ullum sai y'akure s'autin murayar k'ide kide, baya k'ashewa har sai k'usan shabiyu ko wani z'ubin daya nadare t'ukunnah
babu k'oshakka wannan m'utumne shi mai g'askiya, da nagarta.
D'uk alamu sun nuna h'akan cikin m'urmushi yakamo h'annun M'allam din yarike Gam! tareda m'aimaita Kalmar am "sorry! am so sorry!! you are a polite some body you deserve my salute M'allam" 👮🏻♂️
T'uni ya saramasa wanda h'akan yasa sukayi yar d'ariya suduka biyun.
"As from today I will stop the music polite M'allam, M'allam yace oh you can enjoy it! "but minimizing de volume kawai it will be ok for me"
S'ai da suka dan kara taba fira tukunnah M'allam yayi masa b'ankwana yarakosa suka fito.
W'annan shinedalilin haduwar malam da Mr juth.
M'allam mutum ne shi mai m'artaba da nasibi a idon jamaa b'ai jima da d'awowa anan unguwar da zamaba, A'dalilin g'inin z'amani da yayi w'anda ya'fitar da sashe saseh a gidan.
G'idane katon g'aske k'usan unguwa guda zamuce, s'aboda acikin g'idan da akwai s'ashen k'ananun yara, da matasa y'an gudun hijira akalla zasukai k'usan dari da h'amsin zuwa d'ari biyu yaran d'omin kuwa ba a cikin z'amfara ka'daiba ko s'okoto ko birnin k'ebbi duk inda yaji anakai hari sai ya'bincika y'agano yaran da aka kasha m'ahaifansu sai ya d'aukosu kai har jihar katsina K'aduna da niger duk a'kwai wadanda aka kasha mahaifansu a s'anadiyar h'are haren yan bindiga.
M'allam shike dauke da n'auyinsu tareda basu wurin k'wana cin su, da shansu,da d'ukkan wata k'ulawa da k'owane bil adama y'ake naiman samu daga iyaye nagari sikan zauna karatu.
A'lqurani mai girma duk bayan s'allar a'suba a'kowace rana zuwa misalin k'arfe t'akwasa a inda zasuje d'akin cin abinci sukarya kumallo da a'bincinda ake d'afamasu dai dai k'warkwadon hali mai kyau da tsari masu aiki M'allam yadauka saboda irin haka kowa da k'wanon z'ubin abincinsa s'aikuma lamba da' Ake bama k'owa w'anda ko arigar s'uturarka da akwai n'umberka k'owa A'jikin k'ayan sa, g'udun r'udu k'okuwa rashi k'orashin l'afiya ta hakan z'aisaka ayi saurin g'anewa sukan k'aranta bi'smillah da k'yawawan sunan Allah 99 kafin fara cin a'bincin c'ikin sautin wa'ka waka haka.
H'akan kuma zasu idan sungama sukan k'uma zama k'aratun boko da malam yayi f'afutuka k'warai y'ayi f'ama k'afin ya'samu g'onnati ta A'minta da w'annan tsarin t'abashi malamai akallla guda t'akwas da kanzo m'akarantar da y'aran da misalign t'akwas d'arabi zuwa karfe goma d'arabi n'asafe adan tsakanin nan z'asuyi wanka sai masu dan girman d'aga ci'kinsu z'asu s'hirya s'ukama h'anya zuwa w'urin k'oyon sana oinsu da M'allam y'asamma su k'okuma aikatau da wasu d'aga cikin k'ananun masu dan karfi k'arfi.
S'uma dasuke z'uwa wa'nda M'allam har sai yayi b'incike t'ukunnah, y'aba masu s'osai da halin m'ai gi'dan ne t'ukunna yake ya'rda da aikin a'ikatau din na gidaje .
S'ai sauran d'a wa sunsu za,suje k'oyon aikin gini carpen ta, wasu w'urin masu g'yaran da w'ankin m'otoci wasu wanki da guga, wasu k'uma gyaran w'ayoyi sana o'i'dai na aikinhannu kala k'ala ahakan suke tattala k'uda densu su'nayima k'ansu yan la'lurori nayau da k'ullum kuma achan ne w'urin s'anaarsu mafi y'awanchinsu suke chin abincin rana h'akan yasa k'ananun yaran k'adaine suke zaune gida yan. kasa da shekars takwas tara a'na c'iyar dasu abincin rana s'ukan sake zama k'aratu sukuma karfe shabiyu z'uwa karfe da'ya da rabi inda zasuci abincin rana sai k'uma su'yi w'anni har zuwa karfe h'udu alaokacin sauran manyan su'ndawo s'ai sucigaba da karatu idan hudu tayi zuwa s'hidda saikuma g'obe adaora.
𝙕𝙖𝙠𝙪𝙧𝙞𝙠𝙖 𝙨𝙖𝙢𝙪𝙣 𝙩𝙝𝙧𝙚𝙚 𝙥𝙖𝙜𝙚𝙗𝙮
𝙕𝙖𝙠𝙪𝙧𝙞𝙠𝙖 𝙨𝙖𝙢𝙪𝙣 𝙏𝙝𝙧𝙚𝙚 𝙥𝙖𝙜𝙚𝙨 𝙛𝙖𝙧 𝙬𝙚𝙚𝙠👌
No comments