A Yankin Igbo 14




 ⚖️𝘼 𝙔𝘼𝙉𝙆𝙄𝙉 𝙄𝘽𝙊⚖️


𝙁𝙍𝙊𝙈 𝙏𝙃𝙀 𝙒𝙍𝙄𝙏𝙀𝙍 𝙊𝙁 𝙐𝙉𝘾𝙇𝙀 𝙅𝙐𝙎𝙏𝙄𝘾𝙀

𝙐𝙈𝙈𝙐 𝙎𝙃𝘼𝙍𝙀𝙀𝙁. 


𝘿𝙀𝘿𝙄𝘾𝘼𝙏𝙀𝘿 𝙏𝙊 𝙐𝙈𝙈𝙐 𝙎𝘼𝙔𝙔𝙄𝘿. 

 

𝙏𝙃𝙀 𝙁𝙐𝙉𝙉𝙔 𝙋𝘼𝙍𝙏 𝙊𝙁 𝙏𝙃𝙀 𝙎𝙏𝙊𝙍𝙔, 𝙒𝙄𝙇𝙇 𝘽𝙀 𝙄𝙉 𝙈𝙔 𝘼𝘾𝘾𝙀𝙉𝙏, 𝘼𝙉𝘿 𝘿𝙄𝘼𝙇𝙀𝘾𝙏 (𝙕𝘼𝙆𝙀𝙎𝘼) 


𝙒𝘼𝙉𝙉𝘼𝙉 𝙇𝘼𝘽𝘼𝙍𝙄𝙉 𝙆𝘼𝙂𝘼𝙂𝙂𝙀𝙉𝙀. 


𝙄𝘿𝘼𝙉 𝙆𝙄𝙉𝘼𝘿𝘼 𝙃𝘼𝙇𝙄 𝙆𝙄𝘽𝙄𝙔𝘼𝙉𝙄 *200* 𝙏𝘼 𝙒𝘼𝙉𝙉𝘼𝙉 𝘼𝘾𝘾𝙊𝙐𝙉𝙏 𝙉𝙐𝙈𝘽𝙀𝙍 *3195366407* 𝙃𝘼𝙁𝙎𝘼𝙏 𝘼𝘽𝙐𝘽𝘼𝙆𝘼𝙍 𝙎𝘼𝘿𝙄𝙌 𝙁𝙄𝙍𝙎𝙏 𝘽𝘼𝙉𝙆. 


𝙆𝙊 𝙆𝙄𝙏𝙐𝙍𝘼 𝙆𝘼𝙏𝙄𝙉 𝙒𝘼𝙔𝘼 𝙉𝘼 *200* 𝙕𝙐𝙒𝘼 𝙂𝘼 𝙒𝘼𝙉𝙉𝘼𝙉 𝙉𝙐𝙈𝘽𝙀𝙍 𝙒𝘼𝙔𝘼𝙍.*08036833612*


𝙄𝘿𝘼𝙉 𝙆𝙐𝙈𝘼 𝙂𝘼𝙉𝘿𝘼 𝙄𝙍𝙄𝙉𝙏𝘼 𝘿𝘼𝙉 𝘼𝘿𝘼𝙈 𝙏𝘼𝙎𝘼 𝙆𝙄𝙉𝙂𝘼𝙂𝘼𝙍𝘼 𝙆𝙄𝘽𝙄𝙔𝘼𝙉𝙄 𝙃𝘼𝙅𝙄𝙔𝘼 𝘼𝙇𝙇𝘼𝙃 𝙔𝘼𝙎𝙃𝙄𝙍𝙔𝙀𝙆𝙄 👏



         𝗫𝗜𝗩-𝟭𝟰




Mr juth saida yaji shiru na dan tsawon wani lokaci tukunna har saida yaji sama sama masu gadinsa namagana tukunna yafito daga wurin da Ahmad yayi masa mafaka, yana kuwa fitowa irin tashin hanalin dayagani yama rasa mai zaiyi, h'ankalinsa yayimakurar tashi, Ahmad is in blood, Princess lifeless ta Suma, Mrs Jenifer takame tamkar m'utum mutumi, Ga Fodiyo daketa tsal k'uka tun Jin karar Harbin Nan tun Nafarko  d'ayayi.


Rashin S'anin takamaimai mezaiyi y'asa, duk da dare yayi dole zai kira polite M'allam, I need to call him immediately, this will not happen oh God oh my dear God A'bunda kawai yake Fadi kenan a yayinda yake N'aiman wayarsa. D'uk illahirin jikinsa Rawa yake, yashiga c'ikin razanannen tashin hankali,  yazaiyi me shi Yaya z'aiyi da Y'aron  mutane Amanar dayadauko gun M'allam, yau ya'ya yazaiyi ne.


Bugu daya! ana biyu M'allam wanda yake zaune saman darduma daya idar da sallar nafila Ahmad dine acikin ransa tundazu Dasukayi maganar yanason yaturoma M'allam din kudi zaisayi gona anan zamfarar dazai fara noman auduga da gyada  yace zai sake kiransa suyi Magana kuma amma shiru har yanxu baisake kiraba h'aka shima yashafa'a din baikiranba.


W'ayar datayi  akara akarona farko baikaiga shafa adduar ba so bai daukaba, sai akaro na biyu tuunna yadauka.


Y'anajin muryar Mr juth afili yafurta kallamar innalillahi wa inna illaihir rajiun, Tareda Runtse idanu wansa. Ko shakka Babu w'ani Abu maraddadi yasamesu, kozai samesu. 


C'ikin tsananin tashin hankali Mr juth kemagana yanafadima M'allam din du yanda abun yafaru muryarsa na rawa Amon sautin muryarsa na nuna tsananin fargabar d'ayake ciki.


A'yayinda shi kuwa M'allam cikin natsuwa irinta cikakaen musulmi mai tawakai da immani M'allam din yacema Mr juth din, yamnnxu yabar komai tukunna yakira taimakon gaggawa na jamian tsaro. Da N'aiman Agajin  da daukin malaman asibiti domin ceto rayukansu duka, I want my Ahmad alive! Friend I will be with you tomorrow morning batareda yakkoma bitakan wayarba ma yakashe tuni   yahau neman jamian tsaro da kuma kiran  emergency naggagawa daga asibity jin sunannsa yasa ambuance biyu ta taso daga teaching hospital benin din Ba w'ani batalokaci.

karfe goma nasafe M'allam yasamu isa benin din yasamu har anyima Ahmad aiki amma gaskiya yana cikin critical condition. Condition d'insa y'ayi worst T'unda harbin yataba Masa k'ayan cikinsa.


T'saye malam din yake akansa, yanatayimasa adduo'i har xuwa kusan karfe biyu, inda Ahmad din yafarka cikin     natsuwarsa kuma cikin hankainsa, yakalli M'allam din dake kansa yace sannu da zuwa cikin azama M'allam din da baisan yafarkaba yakarasa kusa dashi, yace masa yauwa Ahmad Allah yabaka lafiya autanmu, zakatashi da ikon Allah y'anxu mekeyimaka chiwo,


D'an juyar da kansa yayi yace M'allam tafiya zanyi, banida haufi akanan fodiyo, yaya  U'nguwar rdxzxxxxxfedd!!!!!!!!!!!!!!!!!!!yafara kallamar shahada wanda shima Ahmadin yakarba cikin sanyi na wadadan da mai samaniya yabama bayins nagari yabama bayinsa mumunai rai yayi halinsa. 𝙗𝙖𝙯𝙖𝙣 𝙠𝙬𝙖𝙩𝙖𝙣𝙩𝙖 𝙞𝙧𝙞𝙣 𝙙𝙖𝙢𝙪𝙬𝙖𝙧 𝙙𝙖 𝙢𝙖𝙡𝙡𝙖𝙢 𝙙𝙞𝙣 𝙮𝙖𝙨𝙝𝙞𝙜𝙖𝙗𝙖 𝙗𝙖𝙞 𝙩𝙨𝙖𝙮𝙖 𝙠𝙤𝙢𝙖𝙞 𝙮𝙖𝙗𝙪𝙠𝙖𝙘𝙞 𝙙𝙖𝙬𝙤𝙬𝙖 𝙠𝙖𝙬𝙖𝙞 𝙜𝙞𝙙𝙖 𝙬𝙖𝙣𝙙𝙖 𝙈𝙧 𝙟𝙪𝙩𝙝 𝙣𝙚 𝙮𝙖𝙨𝙝𝙞𝙧𝙮𝙖 𝙥𝙧𝙖𝙫𝙖𝙩𝙚 𝙟𝙚𝙩 𝙙𝙞𝙣𝙨𝙖 𝙮𝙖𝙠𝙖𝙬𝙤𝙨𝙪 𝙜𝙞𝙙𝙖 𝘽𝙖𝙗𝙖 *𝗨𝘀𝗺𝗮𝗻𝗮  𝙩𝙖𝙢𝙠𝙖𝙧 𝙮𝙖𝙮𝙞 𝙝𝙖𝙪𝙠𝙖, 𝙙𝙖𝙢𝙖𝙨𝙝𝙞 𝙨𝙖𝙢 𝙗𝙖𝗶𝙛𝙞𝙮𝙖 𝙨𝙝𝙞𝙜𝙖 𝙡𝙖𝙢𝙖𝙧𝙞𝙣 𝙨𝙪 𝙈𝙧 𝙟𝙪𝙩𝙝 𝗱𝗶𝗻 𝗯𝗮, 𝙨𝙝𝙞 𝙬𝙖𝙩𝙖 𝙞𝙧𝙞𝙣 𝙠𝙮𝙖𝙢𝙖𝙧 𝙮𝙖𝙧𝙚𝙣 𝙙𝙖𝙗𝙖𝙣𝙖𝙨𝗮𝙗𝙖 𝙮𝙖𝙠𝙚 𝙙𝙖𝙨𝙝𝙞𝗿𝙬𝙖𝙣𝙞 𝙞𝙧𝙞𝙣 𝙢𝙪𝘁𝗲𝙩𝙪𝗺 𝗻𝗲,𝙨𝙝𝙞 𝙢𝙖𝙞 𝙠𝙖𝙗𝙞𝙡𝙖𝙧 𝙯𝙪𝙘𝙞𝙮𝙖 𝙙𝙖 𝙠𝙖𝙗𝙞𝙡𝙖𝙧 𝙝𝙖𝙡𝗮𝘆𝘆𝗮𝗵, 𝙠𝙤𝙢𝙖𝙞 𝙞𝗱𝙖𝙣 𝙗𝙖 𝙗𝙖𝙛𝙪𝙡𝙡𝙖𝙩𝙖𝙣𝙞 𝙗𝙖𝙣𝙚 𝙙𝙖𝙣 𝙪𝙖𝙬𝙖𝙣𝙨𝙖 𝙩𝙤 𝙨𝙖𝙞𝙙𝙖𝙞 𝙠𝙖𝙬𝙖𝙞 𝙖𝙮𝙞 𝙨𝙝𝙖'𝙖𝙣𝙞. 


Usman y'ayi Kuka y'ayi bakincikin w'annan AlAmari, Aikuwa ya dora d'ukkan Alhakin akan Mr juth  hakanan yanace mutumenda ba kabilarkaba yashiga ji'kin M'allam shi Daman y'asan c'ewar watarana cutar M'allam din z'aiyi.


 Rasuwar Ahmad t'asa yakara tsaurara tsananin tsanar dayakewa Mr juty din da d'ukkan w'ani Wanda yashafesa, H'akan y'asa yadaura soyayyar Duniya ya daurama Fodiyo, y'aron da d'ama sunansa ne akasa kamasa, Wanda M'allam ne yazabi sunanan D'omin Yuma ma Usmanun Kara g'anin c'ewar Shidin har y'anxu Allah bai shi haihuwaba,

Matarsa nada matsalar mahaifa. tana fama da ciwon Mara d'uk w'ata t'areda daukewar Al'ada ta tsawon w'ani l'okaci.


Watan Ahmad Ukku da Rasuwa Manu yatada fitinar shi lallai sidai amaido masu Fodiyo Kar suyimasu sanadiyar rasa shima t'amkar y'anda Suka rasa Ahamd.




𝗭𝗮𝗸𝘂𝗿𝗶𝗸𝗮 𝘀𝗮𝗺𝘂𝗻 𝗧𝗵𝗿𝗲𝗲 𝗽𝗮𝗴𝗲𝘀 𝗳𝗮𝗿 𝘄𝗲𝗲𝗸👌*

No comments