A Yankin Igbo 12
⚖️𝘼 𝙔𝘼𝙉𝙆𝙄𝙉 𝙄𝘽𝙊⚖️
𝙁𝙍𝙊𝙈 𝙏𝙃𝙀 𝙒𝙍𝙄𝙏𝙀𝙍 𝙊𝙁 𝙐𝙉𝘾𝙇𝙀 𝙅𝙐𝙎𝙏𝙄𝘾𝙀
𝙐𝙈𝙈𝙐 𝙎𝙃𝘼𝙍𝙀𝙀𝙁.
𝘿𝙀𝘿𝙄𝘾𝘼𝙏𝙀𝘿 𝙏𝙊 𝙐𝙈𝙈𝙐 𝙎𝘼𝙔𝙔𝙄𝘿.
𝙏𝙃𝙀 𝙁𝙐𝙉𝙉𝙔 𝙋𝘼𝙍𝙏 𝙊𝙁 𝙏𝙃𝙀 𝙎𝙏𝙊𝙍𝙔, 𝙒𝙄𝙇𝙇 𝘽𝙀 𝙄𝙉 𝙈𝙔 𝘼𝘾𝘾𝙀𝙉𝙏, 𝘼𝙉𝘿 𝘿𝙄𝘼𝙇𝙀𝘾𝙏 (𝙕𝘼𝙆𝙀𝙎𝘼)
𝙒𝘼𝙉𝙉𝘼𝙉 𝙇𝘼𝘽𝘼𝙍𝙄𝙉 𝙆𝘼𝙂𝘼𝙂𝙂𝙀𝙉𝙀.
𝙄𝘿𝘼𝙉 𝙆𝙄𝙉𝘼𝘿𝘼 𝙃𝘼𝙇𝙄 𝙆𝙄𝘽𝙄𝙔𝘼𝙉𝙄 *200* 𝙏𝘼 𝙒𝘼𝙉𝙉𝘼𝙉 𝘼𝘾𝘾𝙊𝙐𝙉𝙏 𝙉𝙐𝙈𝘽𝙀𝙍 *3195366407* 𝙃𝘼𝙁𝙎𝘼𝙏 𝘼𝘽𝙐𝘽𝘼𝙆𝘼𝙍 𝙎𝘼𝘿𝙄𝙌 𝙁𝙄𝙍𝙎𝙏 𝘽𝘼𝙉𝙆.
𝙆𝙊 𝙆𝙄𝙏𝙐𝙍𝘼 𝙆𝘼𝙏𝙄𝙉 𝙒𝘼𝙔𝘼 𝙉𝘼 *200* 𝙕𝙐𝙒𝘼 𝙂𝘼 𝙒𝘼𝙉𝙉𝘼𝙉 𝙉𝙐𝙈𝘽𝙀𝙍 𝙒𝘼𝙔𝘼𝙍.*08036833612*
𝙄𝘿𝘼𝙉 𝙆𝙐𝙈𝘼 𝙂𝘼𝙉𝘿𝘼 𝙄𝙍𝙄𝙉𝙏𝘼 𝘿𝘼𝙉 𝘼𝘿𝘼𝙈 𝙏𝘼𝙎𝘼 𝙆𝙄𝙉𝙂𝘼𝙂𝘼𝙍𝘼 𝙆𝙄𝘽𝙄𝙔𝘼𝙉𝙄 𝙃𝘼𝙅𝙄𝙔𝘼 𝘼𝙇𝙇𝘼𝙃 𝙔𝘼𝙎𝙃𝙄𝙍𝙔𝙀𝙆𝙄 👏
*XII-12*
G'idan Ahamd na z'amfara din nadaga b'angaren dama A yayinda, na Usman din nadaga bangaren hagu. sun saka na M'allam din A tsakiya kenan. waani irin zama suke mai Ban m'amaki da k'owa baiyi zatoba, Ahmad mutum ne mai tsayi, da fadi kakkaurane, zubinsu daya da M'allam, ayayainda Usman yakasance dogo Kuma siririn gaske gashi batada Yawan fara'a tamkarsu, hakan yasa duk ya tsare Ahmad din, da M'allam din tsawo.
M'aryam tasha matukar mamakin Ahmad, duk atunaninta zatasa mesa ne a wani bagidaje h'aka Wanda Sam bai iyya soyayyaba. Amma inna! Lokaci daya yatashi kanta, tasha m'atukar m'amakin yanayin zubi, da kallar narkakkaiyar s'oyayyarsa. Wanda H'akan y'asa itama tabaje kollinta S'uke z'ama Mai d'adin gaske.
H'akan kuma M'allam yafitar mata da l'okaci inda ita Maryam din zatake shiga cikin babban gida dakin Inna Sadiya tana daukar Karin karatun litatafai da hadisai.
M'allam kuwa anashi bangaren shima yasamu natsuwa sosai zubin Maryam din yayimsa, natsuwarta da k'uma yanayin tabiunta na nuna kunyarta yana yabamata Domin takasance tamkar wata wadda tasamu tsan tsan tarbiya da tashi acikin Rainon hausa filani.
D'ama yayi tsoron karta kasance tana da rashin ta ido ne acikin mutane, kai masha Allahu! duk dai abunda yakema jimami da tsoro yaga komai Alhadulillahi!.
W'attaninsu hudu a z'amfara sukaje har sokoto, k'ebbi, suka kai ziyar agun dangi tukunna suka koma benin. Domin Z'uwa l'okacin hakurin Mr Juth yakare, shi ga girma Y'anxu Yana tasarmasa, saboda haka handling campanies din namasa wahala, shima M'allam din duk da dai bawai Mr Juth din yayi masa maganabane amman yasan cewar tabbas yanatsananin bukatarsu din shiyasa yayi masu shiri s'osai suka koma.
R'anar da suka isa Mrs Jenifer tashsa m'atukar mamakin y'anda taga yar ta'ta takoma cikin yan watannni haske sosai takara da yar cika, ita tananan duk tadaga hankalinta tanata mita wai yarta na kauye. sai gashi ita kanta komin nauyin kiyayyarta ga Ahmad Amma t'abbas ta shaida cewar tabbas yarta din tadsamu dace sosai na rayuwa ingantattata H'akan y'asa tadan samu natsuwa, amma ranar dataga tana sallah ranar sabon miki ta yatashi atake takira yayanta da matukar damuwa atareda ita! tanayimasa bayanin da muwarta y'anxu princess har tana gabatara da ibadar daba tataba, a inda yafadi mata C'ewar shima din yana nan da kudurin Aikata plans dinsa bai wai yamanta bane.
C'ikin damuwa take rokonsa na sona sanin irin matakin da zai dauka din amma sam yaki fadi M'ata yace tabari dai shidin zaiyi komaine saboda ita! domin kuma yaga yafitar da ita din daga cikin da muwa.
Su ahmada zama S'uke mai d'adi sosai, kulawa sosai yake bama Maryam din, duk da dai yana mugun kauda idonsa akanta idan suna tareda su Mr Juth, Yana nuna A'lkunya S'osai da kawaici, Amma idan office yake koda suna tareda Mr Juth din me d'uk lokaci bayan l'okaci yakan kirata a waya yana tambayarta ko tana lafiya, kokuma da akwai wani abun da takeso yakawo mata nebkodai menene z'aiyi kokari sai yaji halin datake ciki Kuma ya tabbata tana lafiya t'ukunnah.
H'ar kar company kuwa, sosai yanxu al amuran suka kara bukansa,ranar da Mr Juth yazo masa da maganar fita waje zuwa kasar Germany kuwa kiri kiri yaga damuwa ataredashi, d'uk da y'ayi kokarin boyewa Amma fuskar tanuna garara damuwarsa, Mr Juth cikin miurmushi murmushi, dariya dariya, yace no don’t worry man! tare zakuje da ita not only you Danni bama zanbikuba.
Ai k'uwa cikin jin kunya sosai nayanda Mr Juth din yayi saurin dagosa take yadukar da kai yana sosai keya.
*𝗭𝗮𝗸𝘂𝗿𝗶𝗸𝗮 𝘀𝗮𝗺𝘂𝗻 𝗧𝗵𝗿𝗲𝗲 𝗽𝗮𝗴𝗲𝘀 𝗳𝗮𝗿 𝘄𝗲𝗲𝗸👌*
No comments